iqna

IQNA

ayatollah sayyid aliyul khamenei
Wasikar Isma’il Haniya Zuwa Ga Jagora:
Bangaren siyasa, Isma'ila Haniya Shugaban kungiyar HAMAS wacce take gwagwarmaya da haramtacciyar gwamnatin Isra'ila da makami ya rubutawa jagoran juyin juya halin musulunci Ayatollah Sayyid Aliyul Khamenei wasika inda yake yabawa kasar iran da irin goyon bayan da take bawa al-ummar Palasdinu.
Lambar Labari: 3482312    Ranar Watsawa : 2018/01/18